African Dress Code
News

Za’a Rika Biyan Mahaifyar Tsohon Dan Wasan Kwallo Rashidi Yekini N10,00 Kowane Wata (Hotuna)

Za’a Rika Biyan Mahaifyar Tsohon Dan Wasan Kwallo Rashidi Yekini N10,00 Kowane Wata (Hotuna)

alummata.com 05/7/2020

Za’a Rika Biyan Mahaifyar Tsohon Dan Wasan Kwallo Rashidi Yekini N10,00 Kowane Wata (Hotuna)

Ma’aikatar Ministan Wasanni ta ƙasa za ta riƙa biyan Mahaifiyar Tsohon Ɗan ƙwallon Najeriya Rashidi Yekini Dubu 10,000 duk Wata.

Ministan Wasanni Mista Olaitan Shittu Ya ce Ofishin Ministan ya yanke Baiwa Alhaja Sikiratu Naira Dubu 10,000 duk wata saboda Tallafawa Rayuwarta bisa yadda Ɗanta ya bada Gudummawar sa a Ƙarƙashin ma’aikatar a lokacin yana raye.

Bugu da ƙari Ma’aikatar ta baiwa Alhaja Sikiratu Gudummawar Naira Dubu 50 a matsayin Tallafin Watan Ramadan domin rage Mata Raɗaɗi.

Ga hotunan a kasa;

Related posts

Snooker legend, Willie Thorne, 66, dies after suffering respiratory failure

Astrid Kana

A Strong Voice in Women Leadership in Africa: Meet Ghanaian Young Politician Gifty Oware-Aboagye

Astrid Kana

11 Businesses Owned By Asamoah Gyan You Probably Didn’t Know About

Astrid Kana

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy